Menna Shalabi
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | منة الله محمد هشام الدين شلبي |
| Haihuwa | Giza, 24 ga Yuli, 1982 (43 shekaru) |
| ƙasa | Misra |
| Mazauni | Kairo |
| Harshen uwa | Larabci |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifiya | Zizi Mostafa |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm1475261 |
Menna Shalabi, (Samfuri:Lang-arz An haifeshi 24 July 1981) ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Masar.
An nuna ta a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin da yawa, daga cikinsu akwai shirye-shirye na talabijin mai suna: Every Week Has a Friday
Kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]Menna Shalabi a baya ta lashe kyaututtuka da yawa a bukukuwan fina-finai na ƙasa da ƙasa, gami da lambar yabo ta Faten Hamama Excellence a 41st Cairo International Film Festival (CIFF).[1] Ta kuma lashe lambar yabo ta ýar wasan kwaikwayo mafi kyau a bikin fina-finai na ƙasar Masar saboda rawar da ta taka a cikin The Magician ta shekarar (2001) da Wani El Eshq Wel Hawaa (2006), da kuma lambar yabo ta Arabian Cinema Awards (ACA) da Arab Star Festival saboda rawar da ya taka a shirin Diamond Dust (2018), da kuma Dubai, Tetouan, Oran, da kuma bikin Fina-finai Alkahira saboda rawar da taka a Nawara (2015), da kuma bikin fim ɗin Katolika na Masar a Downtown Girls (2005), wanda ta kuma ta lashe lambar yabo ta Musamman a bikin fim.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "CIFF to grant Menna Shalaby Faten Hamama Excellence Award". EgyptToday. 2019-11-04. Retrieved 2023-10-30.