Mentougou
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
| Birni | Beijing | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 306,000 (2014) | ||||
| • Yawan mutane | 211.35 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 1,447.85 km² | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 102300 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (mul) | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | bjmtg.gov.cn | ||||
Gundumar Mentougou (Chinese) hukuma ce ta birnin Beijing. Gundumar na a yammacin birnin ne. Fadin murabba'in kilomita 1,321 (510 sq mi), tare da mazaunan 392,606 (Kidayar 2020),an raba shi zuwa yankuna 4 da garuruwa 9. Tana iyaka da hukumomin Beijing na Changping zuwa arewa maso gabas, Haidian da Shijingshan a gabas, Fengtai a kudu maso gabas, da Fangshan a kudu, da lardin Hebei a yamma da arewa maso yamma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
