Jump to content

Mercy Ntia-Obong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mercy Ntia-Obong
Rayuwa
Haihuwa 4 Oktoba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mercy Ntia-Obong (an haifeta ranar 4 ga watan Oktoba 1997) ƴar wasan tseren Najeriya ce. Ta shiga cikin gasar tseren mita 4 × 100 na mata a Gasar Cin Kofin Duniya ta 2019 .

A shekarar 2019, ta lashe lambar zinare a wasan gudun mita 4 × 100 na mata a wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco. Ita ma ta shiga tseren mita 200 na mata.[1][2]

  1. "Mercy Ntia-Obong". IAAF. Retrieved 6 October 2019.
  2. "4 x 100 Metres Relay Women - Round 1" (PDF). IAAF (Doha 2019). Retrieved 6 October 2019.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Mercy Ntia-Obong at World Athletics