Mewari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mewari
'Yan asalin magana
5,000,000
Devanagari (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 mtr
Glottolog mewa1249[1]

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar Indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 4,212,000 suna magana na yaren.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Mewari". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.