Meziane Dahmani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Meziane Dahmani
Rayuwa
Haihuwa El Biar (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Tsayi 172 cm

 

Meziane Dahmani (an haife shi 2 Fabrairu 1965)[1] ɗan wasan Judoka ɗan ƙasar Algeria.[2] Ya yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1988 da kuma na lokacin bazara na shekarar 1992. [3]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Meziane Dahmani at the International Judo Federation

Meziane

Meziane Dahmani at JudoInside.com

Meziane Dahmani at Olympics.com

Meziane Dahmani at Olympedia



Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Meziane Dahmani Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.
  2. Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Meziane Dahmani Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Meziane Dahmani Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.