Jump to content

Michael Olakigbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Olakigbe
Rayuwa
Haihuwa Lambeth (en) Fassara, 6 ga Afirilu, 2004 (20 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Michael Olakigbe Michael Oluwakorede Olakigbe (an haife shi 6 ga watan afrilu, shekara ta 2004) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin winger don ƙungiyar Premier League Brentford. [1]

  1. "2022/23 Premier League squad lists". www.premierleague.com (in Turanci). Retrieved 14 September 2022.