Mike Falkow
Mike Falkow | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 25 ga Augusta, 1977 (47 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm1042758 |
Mike Falkow (an Haife shi a ranar 25 ga watan Agusta 1977), ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu, marubuci, darekta kuma furodusa haka nan kuma ƙwararren mai wasan hawa igiyar ruwa ne.[1] An fi saninsa da rawar ɗaya taka a cikin fina-finan Invictus, Deceived da Smokin 'Aces.[2][3]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Falkow a ranar 25 ga watan Agusta 1977 a Durban, Afirka ta Kudu.[4][5][6] Yana da ɗan'uwa ɗaya, Cokey Falkow, ɗan wasan kwaikwayo kuma ɗan wasan barkwanci.[7][8]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da digiri a fannin Zane da Wallafawa kuma ya yi aiki a matsayin mai tsarawa da kuma darektan kirkire-kirkire na kamfanonin watsa labarai, hukumomi da kamfanoni. Kafin shiga wasan kwaikwayo, ya yi aiki a matsayin ƙwararren mai hawan igiyar ruwa a duniya tsawon shekaru da yawa. Sannan ya zauna a Los Angeles kuma ya yi aiki a matsayin Daraktan Fasaha na Mujallar Rogue a Los Angeles.[9]
A cikin shekarar 2001, ya fara fitowa a talabijin tare da serial That '70s Show. A wannan shekarar, ya fara fitowa fim tare da Dawn of Our Nation kuma ya taka rawar a matsayin "Sojan Birtaniya". Sannan ya fito a fina-finai da dama kuma ya taka rawar goyon baya da suka haɗa da; Smokin'Aces, The House Bunny. Tun a shekarar 2009, ya sami damar fitowa a yawancin shirye-shiryen talabijin na duniya da fina-finai irin su Invictus, Law & Order: LA, Free Willy: Escape From Pirate's Cove, Scorpion, Deceived and NCIS.[10][11][12]
Filmography
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Film | Role | Genre | Ref. |
---|---|---|---|---|
2001 | That '70s Show | Actor | TV series | |
2001 | You Too Could Be a Winner! | Game Show Host | Short film | |
2001 | The Brothers Grim | Bob | Short film | |
2001 | Dawn of Our Nation | British soldier | Film | |
2003 | Fastlane | Club Guy | TV series | |
2006 | Smokin' Aces | Freeman Heller | Film | |
2008 | Crazy | Jingle Bell Rock Musician | Film | |
2008 | Struck | Office Worker | Short film | |
2008 | The House Bunny | Karaoke Trio | Film | |
2008 | A Christmas Proposal | Actor | TV movie | |
2009 | Invictus | Stadium Announcer | Film | |
2010 | Law & Order: LA | Henry Franklin | TV series | |
2010 | Melon | Jack, Producer | Video short | |
2010 | Free Willy: Escape from Pirate's Cove | Actor | Film | |
2011 | The Online Gamer | Priest | TV series | |
2011 | Handsome Sportz Klub | Gunther, Director, Writer, Producer, Editor | TV series | |
2012 | Stranded | Jan Wilimse | Short film | |
2013 | Elegy for a Revolutionary | Radio Announcer | Short film | |
2013 | The Stafford Project | Anton | TV series | |
2014 | Glam Tips for Broke Ass Chicks | Sven | TV series | |
2015 | The Time We're in | Gabriel | Short film | |
2016 | Scorpion | Richards | TV series | |
2016 | Deceived | Laz, Writer, Producer, Second unit director | Film | |
2016 | Criminal Minds: Beyond Borders | Kurt Adams | TV series | |
2016 | NCIS | Jim Bruno | TV series | |
2017 | In Search of Fellini | Dublonsky | Film | |
2017 | Train to Zakopané | Semyon Sapir | Film | |
2018 | All Wrong | Uber Driver / Fred Williams | TV series | |
2019 | The Rookie | Bruce | TV series | |
2020 | In Hope of Nothing | Mickey Wilson, Writer | Short film | |
2021 | Something About Her | Jim | Film | |
2022 | The Orville | Krill Dignitary | TV series | |
TBD | Subversion | Writer | Film |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Filmer och serier med Mike Falkow". tv.nu (in Harshen Suwedan). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ KG, imfernsehen GmbH & Co. "Filmografie Mike Falkow". fernsehserien.de (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Mike Falkow - Actor Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "mike-falkow". Microsoft Store (in Turanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Mike Falkow". TVGuide.com (in Turanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Mike Falkow". BFI (in Turanci). Archived from the original on 29 October 2021. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Home". cokeyfalkow.com. Archived from the original on 2021-10-22. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Cokey Falkow's Comedy Profile - Hot Water Comedy Club". www.hotwatercomedy.co.uk (in Turanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Mike Falkow by Gerris Corp". Gerris Corp (in Turanci). Retrieved 2021-10-12.[permanent dead link]
- ↑ "Mike Falkow - Infos und Filme". Prisma (in Jamusanci). Archived from the original on 2021-10-29. Retrieved 2021-10-12.
- ↑ Filmstarts. "Filmografie von Mike Falkow". FILMSTARTS.de (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-12.
- ↑ "Mike Falkow - Serien, Sendungen auf TV Wunschliste". TV Wunschliste (in Jamusanci). Retrieved 2021-10-12.
- Haifaffun 1977
- Rayayyun mutane
- CS1 Harshen Suwedan-language sources (sv)
- CS1 Jamusanci-language sources (de)
- CS1 Turanci-language sources (en)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from November 2024
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links