Mike Fokoroni
Appearance
Mike Fokoroni | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 10 ga Janairu, 1977 (47 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | marathon runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Mike Fokoroni (wanda kuma aka rubuta Mike Fokorani; an haife shi a ranar 5 ga watan Yuli 1976) ɗan wasan tseren nesa (Long-distance runner) ne na Zimbabwe. Mafi kyawun lokacinsa na gudun marathon shi ne 2:13:17, wanda ya samu a watan Agustan shekarar 2008, ya zama na 11 a gasar Olympics ta Beijing. A watan Yunin 2013 ya zo na 8 don samun lambar zinare a cikin Comrades ultramarathon na 87 km. [1]
Fokoroni ya lashe gasar Two Ocean Marathon na shekarar 2016.
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Zimbabwe | |||||
2007 | World Championships | Osaka, Japan | 16th | Marathon | 2:21:52 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ncube, Chris (5 June 2013). "Fokoroni slams sponsor pressure" . The Zimbabwean . Archived from the original on 10 July 2013. Retrieved 10 July 2013.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mike Fokoroni at World Athletics