Misao (abinci)
Appearance
Misao | |
---|---|
unisex given name (en) | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | みさお |
Harshen aiki ko suna | Harshen Japan |
Tsarin rubutu | kanji (en) |
Misao (wanda kuma akafi sani da Minsao ko Mine Sao) haɗi ne na abinci na ƙasar Sin da na Malagasy. Abincin Malagasy ne na gama gari. Misao shine ainihin ramen noodles wanda aka yi amfani da shi tare da soyayyen kayan lambu. Ana iya sawa Misao da ƙwai ko kowane irin nama kamar yadda aka fi so. [1] [2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Malagasy abinci
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Min Sao". MADAMAGAZINE (in Turanci). Archived from the original on 2018-05-12. Retrieved 2019-09-17.
- ↑ "Madagascar Food: A Culinary Travel Guide". Uncornered Market (in Turanci). 2018-09-04. Retrieved 2019-09-17.