Mississauga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mississauga.

Mississauga (lafazi : /misisoga/) birni ne, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Mississauga tana da yawan jama'a 721,599, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Mississauga a shekara ta 1805. Mississauga na akan tafkin Ontario ne, kusa da Toronto.