Toronto

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Toronto.

Toronto (lafazi : /toronto/) birni ne, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Ontario. Toronto tana da yawan jama'a 2,731,579 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Toronto a shekara ta 1750. Toronto na akan tafkin Ontario ne.