Jump to content

Mohamed Benjilali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mohamed Benjilali an haife shi a shekara 1945, a ƙasar Morocco, ya kasance injiniyan wuta.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi ilimi mai zurfi a fannin injiyanci na wutar lantarki da Science (Diplôme d'Ingénieur d'Electricité, Licence en Sciences), ma runjaya a Department of Electro-mechanics, Office pour le Développement Industriel (ODI).[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)