Mohamed Charfi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohamed Charfi
education minister (en) Fassara

11 ga Afirilu, 1989 - 30 Mayu 1994
Minister of Education (en) Fassara

11 ga Afirilu, 1989 - 1 ga Yuni, 1994
Minister of Higher Education (en) Fassara

11 ga Afirilu, 1989 - 1 ga Yuni, 1994
Rayuwa
Haihuwa Sfax (en) Fassara, 11 Oktoba 1936
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Tunis, 6 ga Yuni, 2008
Makwanci Jellaz cemetery (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Faouzia Charfi
Karatu
Makaranta Paris Faculty of Law and Economics (en) Fassara : private law (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a masana da ɗan siyasa

Mohamed Charfi (11 ga Oktoba 1936, a Sfax - 6 Yunin shekarar 2008) sanannen malami ne kuma ɗan siyasa.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance Ministan Ilimi na Tunisia tsakanin shekarun 1989 da 1994. Yayi karatu a Kwalejin Shari'a ta Paris. Ya kuma kasance mamba a UGET na Tunisia.

Rayuwar sa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya auri Faouzia Charfi .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]