Faouzia Charfi
Faouzia Charfi | |||
---|---|---|---|
1995 - 2001 ← Mohamed Jaoua (en) | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Faouzia Farida Rekik | ||
Haihuwa | Sfax (en) , 30 Disamba 1941 (82 shekaru) | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Mohamed Charfi 2008) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Science Faculty of Paris (en) 1963) licence (en) Faculty of Sciences of Tunis (en) doctorate (en) | ||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, physicist (en) da university teacher (en) | ||
Employers |
Tunis El Manar University (en) École normale supérieure Paris-Saclay (en) | ||
Kyaututtuka |
Faouzia Farida Charfi, (an haife ta a shekara ta 1941 a Sfax, née Rekik) . masaniya ce a fannin kimiyya, 'yar ƙasar Tunisiya, ƙwararriyar ƴa' siyasa. Ta kasance ƙaramar ministar ilimi a shekarar 2011.
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Charfi ta kammala karatu daga Sorbonne, Paris, a shekara ta 1963 a fannin kimiyyar jiki, sannan ta sami digiri na uku a shekarun 1978 da 1984 daga Faculty of Science of Tunis wanda wani ɓangare ne na Jami'ar Tunis El Manar.[1] Ta zama ƙaramar ministar ilimi ta Tunisiya a shekara ta 2011.[1][2][3][4]
Karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 1997 an naɗa ta Chevalier de la Légion d'Honneur, kuma a cikin shekarar 2001 an naɗa ta Commandeur des Palmes Académiques.[1] A cikin shekarar 2019 an ba ta lambar yabo ta shugabar Cibiyar Duniya ta Larabawa don amincewa da aikinta na yaki da tsattsauran ra'ayin Musulunci.[5][3]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Mijin Charfi shi ne Mohamed Charfi (1936–2008), masanin ilimi kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunisiya.[5]
Zaɓaɓɓun wallafe-wallafe
[gyara sashe | gyara masomin]- Charfi, Faouzia Farida (2013). La science voilée. Odile Jacob. ISBN 978-2738129895.
- Charfi, Faouzia Farida (2017). Sacrées questions... : Pour un islam d'aujourd'hui. Odile Jacob. ISBN 978-2738134868.
- Charfi, Faouzia Farida (2009). Electromagnétisme, Electrostatique et magnétostatique. Centre de Publication Universitaire, Tunis.
- Charfi, Faouzia (2021). L’islam et la science – en finir avec les compromis. Odile Jacob. ISBN 978-2738156723.
- Charfi, Faouzia (2020). La science en pays d'Islam. Bayard. ISBN 978-2227498235.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Faouzia Charfi". France Culture. Retrieved 1 June 2019.
- ↑ "Faouzia Farida Charfi". France Inter. Retrieved 1 June 2019.
- ↑ 3.0 3.1 Boukhayatia, Rihab (20 February 2019). "L'universitaire et intellectuelle tunisienne Faouzia Charfi honorée à l'IMA, à Paris". Huffpost. Retrieved 1 June 2019.
- ↑ Samoud, Wafa (27 March 2018). "Selon Faouzia Charfi, "L'islam politique ne reconnaît pas la pensée rationnelle"". Huffpost. Retrieved 1 June 2019.[permanent dead link]
- ↑ 5.0 5.1 "Paris: Hommage de l'Institut du monde arabe à Faouzia Charfi". Kapitalis. 20 February 2019. Retrieved 1 June 2019.