Jump to content

Mohammed Abdulmawguud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Abdulmawguud
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Yuni, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

 

Mohamed Abdelmawgoud (an haife shi a ranar 1 ga watan Yunin shekara ta 1994)[1] ɗan wasanJudoka ne na kasar Masar.[2] [3] Ya fafata a gasar tseren kilo 66 na maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a garin Tokyo, a kasar Japan.[4] [5]

Kamar yadda a ranar 25 ga watan Afrilu shekarar 2021, ya kasance wanda ya lashe lambar zinare sau 4 ,sanan kuma sau 6 a gasar Judo ta Afirka a aji 66.[6] [7]

  1. Mohamed Abdelmawgoud at JudoInside.com
  2. "Mohamed Abdelmawgoud IJF Profile" . IJF.org. Retrieved 22 April 2021.
  3. "Mohamed Abdelmawgoud JudoInside Profile" . judoinside.com. Retrieved 22 April 2021.
  4. "Judo Results Book" (PDF). 2020 Summer Olympics . Archived (PDF) from the original on 1 August 2021. Retrieved 1 August 2021.
  5. "ABDELMAWGOUD Mohamed" . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 1 August 2021. Retrieved 2 September 2021.
  6. "Mohamed Abdelmawgoud Results on African Judo Championships" . IJF.org. Retrieved 22 April 2021.
  7. Mohamed Abdelmawgoud at the International Judo Federation