Mohammed El-Tayar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed El-Tayar
Rayuwa
Cikakken suna Mohamed 'Assam El-Tayar
Haihuwa 7 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Misra
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Al Ahly (kwallon hannu)-
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 92 kg
Tsayi 191 cm

Mohamed El-Tayar (Larabci: محمد عصام الطيار‎ ; an haife shi a ranar 7 ga watan Afrilu 1996) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar da kungiyar Al Ahly da kuma ƙungiyar ƙasa ta Masar.[1]

Ya karanta energy and renewable energy a Faculty of engineering a Ain Shams University.[2]

Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin Hannun Maza ta Duniya a shekarun 2019, [3] [4] da 2021.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "2019 World Championship Roster" (PDF). IHF . Retrieved 16 January 2019.
  2. ﻗﺼﺔ ﺻﻮﺭ .. ﻣﺤﻤﺪ ﻋﺼﺎﻡ ﺍﻟﻄﻴﺎﺭ ﺣﺎﻣﻰ ﺣﻤﻰ ﺍﻟﻔﺮﺍﻋﻨﺔ ﻓﻰ ﻣﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . youm7.com (in Arabic). 24 January 2021. Archived from the original on 2021-01-24.
  3. 2019 World Men's Handball Championship roster
  4. " ﺇﻋﻼﻥ ﻗﺎﺋﻤﺔ ﻣﺼﺮ ﺍﻟﻨﻬﺎﺋﻴﺔ ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.