Mohammedhen Beibou
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Tevragh Zeina (en) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Muritaniya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mohamedhen Beibou ( Larabci : محمدهن بيبو; an haife shi 5 ga watan Disambar 1995), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Super D1 Nouadhibou da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mauritania . [1]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]Nouadhibou
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 Mohammedhen Beibou at National-Football-Teams.com