Mokgware
Appearance
Mokgware | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Botswana | |||
District of Botswana (en) | Central District (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 1,137 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
|
Mokgware, ƙauye ne a tsakiyar gundumar Botswana . Kauyen yana 50 km arewa da Mahalapye, kuma, tana da makarantar firamare.Yawan jama'a ya kai 335 a cikin ƙidayar 2001.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.