Mombasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mombasa.

Mombasa birni ne, da ke a lardin Mombasa, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin lardin Mombasa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, akwai jimilar mutane 3,000,000 (miliyan uku). An gina Mombasa a farkon karni na tara bayan haihuwar Annabi Issa.