Jump to content

Monday Obolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Monday Obolo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Ijaw II ta kudu a majalisar dokokin jihar Bayelsa karo na 6. [1] [2]

  1. "Why I resigned as Bayelsa speaker — Obolo - Daily Trust". https://dailytrust.com/ (in Turanci). 2020-02-20. Retrieved 2025-01-06. External link in |website= (help)
  2. TVCN (2019-09-30). "Monday Obolo emerges Bayelsa Speaker after gunmen hijack mace - Trending News" (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.