Jump to content

Montgomery

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Montgomery


Suna saboda Richard Montgomery (en) Fassara
Wuri
Map
 32°22′03″N 86°18′00″W / 32.3675°N 86.3°W / 32.3675; -86.3
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaAlabama
County of Alabama (en) FassaraMontgomery County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 200,603 (2020)
• Yawan mutane 479.46 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 79,331 (2020)
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) Fassara Montgomery metropolitan area (en) Fassara
Yawan fili 418.397389 km²
• Ruwa 1.4564 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Alabama River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 73 m
Sun raba iyaka da
Selma (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1817
Tsarin Siyasa
• Mayor of Montgomery, Alabama (en) Fassara Steven Reed (en) Fassara (Nuwamba, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 334
Wasu abun

Yanar gizo montgomeryal.gov

Montgomery birni ne, da ke a jihar Alabama, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar Alabama. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 374,536. An gina birnin Montgomery a shekara ta 1819.