Moseka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moseka
Asali
Lokacin bugawa 1971
Asalin suna Moseka
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Roger Kwami Zinga

Moseka fim ne na abinda ya faru da gaske na shekarar 1971.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Moseka, wata budurwa daga Zaire, ta tafi Turai don yin karatu. Sanye da kayan gargajiya, ita ce abin dariya ga ƴan uwanta daliban da suke ƙoƙari su zama Turawa. Fim ɗin ya yi bayani ne kan yadda matasan Afirka ke kaskantar da kansu a lokacin da suke cudanya da al’adun Turawa. A wannan ma'anar, fim ɗin ya dace da " manufofin gaskiya " na Mobutu.[1]

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Moseka was named best short film at the 3rd Panafrican Film and Television Festival of Ouagadougou (FESPACO).[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ndombasi, Gansa (2008). "Les films zairois". Le cinéma du congo Démocratique (in French). pp. 37–40. ISBN 978-2-296-06204-7. Retrieved 12 March 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. Diawara, Manthia (1992). African Cinema. Indiana University Press. p. 131. ISBN 978-0-253-20707-4. Retrieved 12 March 2012. Moseka film.