Mouna Benabderrassoul
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 12 Mayu 1984 (42 shekaru) |
| ƙasa | Moroko |
| Harshen uwa | Abzinanci |
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Abzinanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
taekwondo athlete (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 67 kg |
| Tsayi | 170 cm |
Mouna Benabderrassoul (an haife ta a ranar 12 ga watan Mayu, shekara ta 1984) ta kasance 'yar wasan Taekwondo ce ta ƙasar Maroko. Ta lashe lambar tagulla a cikin nauyi mai sauƙi (-63 kg) a Gasar Cin Kofin Duniya ta Taekwondo ta 2001 a Birnin Jeju, Koriya ta Kudu.
Benabderrassoul ta wakilci kasar ta a cikin nauyin kilo 67 a gasar Olympics ta Beijing ta 2008.