Jump to content

Mouni Abderrahim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mouni Abderrahim
Rayuwa
Haihuwa Béjaïa, 19 Nuwamba, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa outside hitter (en) Fassara
Nauyi 60 kg
Tsayi 171 cm
Mouni Abderrahim

Mouni Abderrahim (An haife ta a watan Nuwamban 19, shekarata 1985 a Béjaïa ) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Aljeriya. Ta kasance a cikin tawagar kwallon raga ta Algeria sau biyu, a cikin shekarun 2008 da 2012.

Bayanin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kulob na farko :</img> ASW Bejaia
  • Kulob din na yanzu :</img> MB Bejaia