Mounia Meslem
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tebessa, 24 ga Yuni, 1961 (64 shekaru) | ||
| ƙasa | Aljeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mounia Meslem (an haife ta a Tébessa a ranar 24 ga watan Yuni 1961), ministar gwamnatin Aljeriya ce. [1] Matsayinta shine ministar haɗin kan ƙasa, harkokin iyali da mata.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ All Africa.com
- ↑ "Algerian embassy". Archived from the original on 2016-08-22. Retrieved 2016-08-05.