Mounir Jaidane
14 ga Janairu, 2004 - 24 ga Maris, 2004 ← Taoufik Baccar - Mohamed Rachid Kechiche (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Sousse (en) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Constitutional Democratic Rally (en) | ||
Mounir Jaidane ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance Secretary General of the Government karkashin tsohon shugaban kasar Zine El Abidine Ben Ali.[1] [2]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Mounir Jaïdane yana da digiri a fannin shari'a daga Faculty of Tunis da kuma digiri daga Ecole Nationale d'Administration .
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An nada shi Ministan Kudi a ranar 14 ga Janairun 2004 a gwamnatin Ghannouchi, ya maye gurbin Taoufik Baccar .
Ya zama Sakatare-Janar na Gwamnati a ranar 22 ga Maris, din shekarar 2004 kuma Mohamed Rachid Kechiche ya maye gurbinsa a Ma’aikatar Kudi. Ya ci gaba da aiki a matsayin Sakatare Janar har zuwa Janairu 25, shekarata 2007.
Tuhuma
[gyara sashe | gyara masomin]Cikin shari'ar cin hanci da rashawa da satar dukiyar kasa, alkalin da ke binciken a Kotun Farko ta Tunis ya ba da umarnin, a ranar 1 ga Disambar shekarar 2011, hana shi barin yankin na Tunusiya.