Taoufik Baccar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Taoufik Baccar
Minister of Finance (en) Fassara

22 ga Afirilu, 1999 - 14 ga Janairu, 2004
Mohamed Jeri (en) Fassara - Mounir Jaidane
Rayuwa
Haihuwa Chenini (en) Fassara, 4 ga Yuli, 1950 (73 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Karatu
Makaranta Tunis University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Constitutional Democratic Rally (en) Fassara

Taoufik Baccar ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance gwamnan Babban Bankin Tunisia daga shekarar 2004 zuwa 2011. [1] [2] [3]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 1995, Taoufik Baccar ya zama Ministan Ci gaban Tattalin Arziki na kasar Tunisia, [4] ya zama Ministan Kudi a shekarar 1999. Bayan haka, ya zama Gwamnan Babban Bankin Tunisia .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.bct.gov.tn/bct/siteprod/documents/Conseil_06_fr.pdf
  2. Statement to the International Monetary Fund. Retrieved 24 January 2011.
  3. Oxford Business Group. The Report: Emerging Tunisia, 2007, p. 76. Retrieved 24 January 2011.
  4. allbusiness.com. Retrieved 24 January 2011.