Jump to content

Moussa Sagna Fall

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moussa Sagna Fall
Rayuwa
Haihuwa 31 Disamba 1959 (64 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines high jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Moussa Sagna Fall (an haife shi a ranar 31 ga watan Disamba 1959) babban mai tsalle (High jumper) ne na ƙasar Senegal mai ritaya.[1]

A yanki ya lashe lambar tagulla a gasar cin kofin Afirka na shekarar 1979, sannan ya lashe zinare a gasar cin kofin Afirka na shekarun 1982 da 1985. [2] Ya kuma yi gasa a Gasar Olympics ta shekarar 1980 da Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 1983 ba tare da ya kai wasan karshe ba.

Mafi kyawun tsallensa shine mita 2.26 (1982). [3] Wannan shine rikodin Senegal.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Moussa Sagna Fall Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "African Championships" . GBR Athletics . Athletics Weekly. Retrieved 23 May 2014.Empty citation (help)
  3. Empty citation (help)"Moussa Sagna Fall". Sports-Reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 23 May 2014.