Mraimdy
Appearance
Ammar Idris Muhammad ya kasance wanda aka fi sani da Mraimdy, mawaki ne dan kasar Najeriya dake zaune a kasar Indiya, mawaki, marubuci kuma mai gudanarwa. Aikinsa ya fara ne a cikin 2011, yana ɗan shekara 16, lokacin da Hsg kungiya ya sanya hannu a matsayin ma wakinsu she kara dubu biyu da shabiyu.-zumba
Daga wata shahararriyar waka mai suna Zumba Zumba da yayi da akasar Indiya. Mraimdy ya sanya ji dadi a zukatan ma biyansa, sannan kuma Mraimdy ya nuna ko karin sa kan wakoki. Waƙar gabaɗaya tare da Mraimdy.
[[1]] | |
[[2]] | |
Youtube | [[3]] |
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin](2019) Kuma da yawa sun fito da waƙoƙi guda ɗaya waɗanda har yanzu suke yawo a cikin duk dandamali na kiɗa da bidiyo akan yawo na Youtube.
- An Saki 10-Jun-2022 tare da Mawaƙin Bollywood a india Music and Video Album.day.com/amp/brand-media/article/
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- ASIAN AFRICAN AWARD
- AASI Archived 2023-02-01 at the Wayback Machine African india Association Awards da sauran kyaututtukan da aka zabo masa wadanda ba a ambata ba.
Cigaban sa
[gyara sashe | gyara masomin]- Mraimdy Bollywood music project release An fitar da ranar sanarwa ta indian News Media mai suna (Mid Day) Waƙar ta Elegant Eye Music, Mraimdy wakan ya fito ne a ranar 10 ga Yuni 2022.[4][5] Archived 2023-05-09 at the Wayback Machine