Mu'azzam Idi Yari
Appearance
(an turo daga Mu,azzam Idi Yari)
Mu'azzam Idi Yari darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood shahararren darakta yayi daraktin fina finai da dama a masana'antar Kuma fitattun fina finai.[1]
Takaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan sa shine Muazzam Idi Yari darakta ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
- ↑ https://www.connectwithinfluencers.com/profile/muazzam-idi-yari-influencer-contact-info/