Mufid Mari
Mufid Mari | |||||
---|---|---|---|---|---|
15 ga Yuni, 2021 - 15 Nuwamba, 2022 ← Hilly Tropper (en)
unknown value | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Hurfeish (en) , 15 Mayu 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Isra'ila | ||||
Mazauni | Hurfeish (en) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Ahali | Nabiya Meri (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
IDF Command & Staff College (en) University of Haifa (en) | ||||
Harsuna |
Ibrananci Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | hafsa da ɗan siyasa | ||||
Aikin soja | |||||
Fannin soja | Israel Defense Forces (en) | ||||
Digiri | Aluf mishne (en) |
Mufid Mari ( Hebrew: מופיד מרעי , an haife shi 15 ga watan Mayun 1959) ɗan siyasan Druze ne na Isra'ila. A halin yanzu yana memba a cikin Knesset na 24 don Blue and White.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mari kuma ya girma a Hurfeish, wani garin Druze a Arewacin Isra'ila . An kashe babban dan uwansa, Kanar Nabiya Mari a shekara ta 1996 yana matsayin mataimakin kwamandan rundunar sojin Gaza .
Mari ya shiga Rundunar Tsaron Isra'ila kuma shine Druze na farko da ya shiga ta sabis na Nahal. [1] Ya samu matsayin Aluf Mishne ko mataimakin- Aluf daidai da mukamin Kanar ko Birgediya . Yana bada umarni ga Herev Brigade, Hermon and Oded Brigade . [1] Daga baya ya zama shugaban karamar hukumar Hurfeish kuma ya zama shugaban kungiyar kananan hukumomin Druze da Circassian. [1]
An sanya shi na tara a jerin Blue and White don zaben Maris 2021 . Kodayake jam'iyyar ta sami kujeru takwas kawai, ya shiga Knesset a ranar 15 ga Yuni 2021 a matsayin wanda zai maye gurbin Hili Tropper, [2] bayan da aka nada shi a majalisar ministocin kuma ya yi murabus daga Knesset a karkashin Dokar Norwegian .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mufid Mari on the Knesset website
- ↑ 1.0 1.1 1.2 סגנית מלכת היופי, ראש העיר אילת והדרוזי הראשון מגרעין נח"ל | הח"כים החדשים Yedioth Ahronoth, 14 June 2021 (in Hebrew)
- ↑ Replacements Among Knesset Members knesset.gov.il