Muhammad Kwassau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Kwassau
Rayuwa
Haihuwa 19 century
Sana'a

Muhammadu Kwassau (daga shekarar 1897 – 1907) ƙwassau ɗa ne ga Sarki Yero, ya gaji sarautar daga Babansa Sarki Yero, Sarki Kwassau an sauke shi daga karagar mulki kuma an maida shi Lokoja, wanda turawan mulkin mallaka ne suka mai hakan. Allah yayi mai rasuwwa a lokoja a shekarar 1907.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectives ISBN 0-521-21069-0 0OCLC2371710

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. professor lavers collection: zaria province.