Yero
Appearance
Yero (1890 – 1897) ya gaji sarautar bayan Sarkin Musulmi ya sauke Sambo daga sarautar. Shi din dane ga Sarki Abdullahi.Yayi mulki daga 1890 zuwa 1897.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ professor lavers collection: zaria province.