Muhammad S. Audu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad S. Audu
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Malami

Muhammed Salihu Audu wanda aka fi sani da Muhammed S. Audu masani ne ɗan Najeriya. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Shugaban (Vice-chancellor) na shida a Jami’ar Fasaha ta Tarayya, Minna daga shekarun 2007 zuwa 2012.[1][2] A halin yanzu shine mataimakin shugaban (Vice-chancellor) na jami'ar tarayya dake Lokoja.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Offiong, Adie Vanessa (7 March 2013). "Nigeria: Basic Education Is Problematic - Don". Daily Trust. Abuja – via AllAfrica.
  2. Jimoh, Yekini (14 November 2020). "Kogi Inaugurates Implementation Committee On 'Confluence University Of Science & Technology'". Nigerian Tribune. Lokoja. Retrieved 25 February 2022.
  3. "Muhammed Salihu Audu | Staff Profile". Federal University Lokoja. Retrieved 25 February 2022.
  4. Dende (25 March 2021). "FULokoja senate appoints Prof. M. S. Audu as deputy Vice Chancellor". My School News. Retrieved 25 February 2022.