Muhammad Wakili

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Wakili
Rayuwa
Sana'a

C.P Muhammad Wakili wanda akafi sani da (Singham), ya kasance tsohon dan sanda ne, yayi ritaya ne a matakin kwamishinan yan sanda na jihar Kano[1][2][3]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya futo ne daga jihar Gombe .

Ritaya[gyara sashe | gyara masomin]

Wakili yayi ritaya a ranar juma'a 24, ga watan mayu shekarar 2019. Yana da mata da yara 17 da jika daya 1[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Meet CP Wakili Mohammed: Kano police boss who 'arrested' deputy governor to prevent rigging". 12 March 2019.
  2. "Akwai kyakkyawar alaka tsakanina da Ganduje – CP Wakili". 22 March 2019. Retrieved 2019-05-25 – via www.bbc.com.
  3. "'Singham' dan sanda abokin kowa – daga BBC Hausa". 7 April 2019.
  4. "Police job runs in CP Wakili family - Daily Trust". 24 May 2019. Archived from the original on 2 June 2019. Retrieved 11 November 2019.