Muhammadu Inuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Muhammadu Inuwa, wanda wani lokaci ake kira da suna Inuwa dan Madacci, wani shahararren barawo ne wanda yayi kaurin suna dalilin labarin artabunsa da Tsohon Tudu a cikin wakar Gambo Jega.

Mutane da dama suna ganin cewa labarin Muhammadu Inuwa na cikin wakar Gambo Jega shafa-labari-shuni ne kawai, amma wadansu kuma sun yarda da labarin a matsayin labari na gaskiya.