Mussasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mussasa
Rayuwa
ƙasa Angola
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mussasa Sarauniya ce ta Jaga ta ƙarni na 17.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Mussasa ita ce matar Donji, donji kuma shine gwamnan Matamba. An san Mussasa ƙaƙƙarfan jarumi ne kuma har ma ga abokan gabanta na lokacin. Jim kadan bayan mutuwar Sarki Zimbo, mijin Mussasa Donji ya fara karbe jihohin makwabta. Mussasa jim kadan bayan mutuwar mijinta, ta ci gaba da mamaye da kuma fadada daularta. Al’ummarta sun kasance a kan kogin Cunene a cikin yanzu Angola. Ta faɗaɗa masarautarta sosai ta wurin sojanta, kuma ta jagoranci sojoji zuwa yaƙi. Mussusa ta koya wa 'yarta Tembandumba zama soja kuma ya ɗauke ta ta yaƙi gaba ɗaya a cikin yaƙi. Tembandumba, wanda ya yi suna sosai don ya kasance mai zafin rai kamar mahaifiyarta, gaji Mussasa a matsayin sarauniya. Yankin data mulka ya kasance a cikin kasar Angola a yankin Afirka.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]


Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Magabata
Zimbo
Ruler of the Jagas Magaji
Tembandumba