Mustafa Hussein

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mustafa Hussein
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Mustafa Hussein ( Larabci: مصطفى حسين‎, an haife shi a ranar 8 ga watan Janairu 1984) ɗan wasan ƙwallon hannu na Maza ɗan ƙasar Masar ne.[1] Ya kasance memba na kungiyar kwallon hannu ta maza ta Masar, yana wasa a matsayin left-wing. Ya kasance wani bangare na tawagar Masar a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008. [2] A matakin kulob, ya buga wa Al Ahly ta Masar wasa.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mustafa Hussein (handballer) Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Moustafa Hussein" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 March 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Moustafa Hussein". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 March 2017.
  3. "Mustafa Hussein" . Beijing 2008 . Archived from the original on 12 September 2008. Retrieved 25 February 2017.