Mustapha Ben Jafar
Appearance
Mustapha Ben Jafar | |||||
---|---|---|---|---|---|
22 Nuwamba, 2011 - 2 Disamba 2014 District: Q3402028 Election: 2011 Tunisian Constituent Assembly election (en)
17 ga Janairu, 2011 - 27 ga Janairu, 2011 ← Mondher Zenaidi - Habiba Zehi Ben Romdhane → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Tunis, 8 Disamba 1940 (84 shekaru) | ||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Sadiki College (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da radiologist (en) | ||||
Employers | Tunis University (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||
Jam'iyar siyasa |
Democratic Forum for Labour and Liberties (en) Movement of Socialist Democrats (en) |
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ben Jafar a shekara ta 1940 a Tunis . Ya halarci Kwalejin Sadiki daga shekara 1950 zuwa shekara ta 1956, sannan ya yi karatun a bangaran likitanci a kasar Faransa don ya zama masanin ilimin rediyo. A shekara ta 1970 ya koma kasar Iraki Tunisia, ya shiga jami'ar likitanci ta Jami'ar Tunis kuma ya yi aiki a asibitin jami'a. A shekara ta 1976 ya kasance daya daga cikin wadanda suka kafa mujallar ra'ayi ta mako-mako da kuma kungiyar da ta samo asali a cikin Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta kasar Tunisia (LTDH).