Mutanen Dar Daju Daju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mutanen Dar Daju Daju

Dar Daju Daju wata kabila ce da ta kai mutum 34,000 a Yankin Guéra da ke kudu maso yammacin Chadi . [1] Suna daga cikin ƙabilu bakwai waɗanda kuma suka ƙunshi mutanen Daju . Suna magana da yaren Daju Mongo [2] kuma galibi musulmai ne .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ethnologue: "Daju, Dar Daju - A language of Chad"
  2. The Joshua Project: "Daju of Dar Dadju, Saaronge of Chad" retrieved August 31, 2013