Mutanen Gimma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mutanen Gimma

Gimma ƙabila ce ta Arewacin Sudan . Galibin ƴan wannan ƙabilar musulmi ne. Adadin mutanen da ke cikin wannan rukuni ya haura 100,000.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]