Jump to content

Mutare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mutare


Wuri
Map
 18°58′22″S 32°40′10″E / 18.9728°S 32.6694°E / -18.9728; 32.6694
JamhuriyaZimbabwe
Province of Zimbabwe (en) FassaraManicaland (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 224,804 (2022)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,120 m-1,116 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1897
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo cityofmutare.com

Mutare wanda aka fi sani da umtali a shekarar 1982,shine birnin da ya Shahara a tsakiyar manicaland,birnin da ya shahara yazo na ukku a zimbabwe,sun wuce gweru a yawa a shekarar 2012,a ki daya ce suna da yawan mutane 224,208 wanda yake daidai da 260,567 a yankin.