Mvezo
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | |||
| Province of South Africa (en) | Eastern Cape (en) | |||
| District municipality (en) | OR Tambo District Municipality (en) | |||
| Local municipality of South Africa (en) | King Sabata Dalindyebo Local Municipality (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 810 (2011) | |||
| • Yawan mutane | 380.28 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 2.13 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (mul) | |||
Mvezo wani ƙaramin ƙauye ne da ke gefen kogin Mbashe, bai da nisa da Mthatha a Gabashin Cape a Afirka ta Kudu. An fi sanin ƙauyen a matsayin wurin haifuwar Nelson Mandela, wanda danginsa ke aiki a matsayin babban daularsa, kuma wurin da aka gina gidan tarihin haihuwar Nelson Mandela.
