Mvezo
Appearance
Mvezo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | |||
Province of South Africa (en) | Eastern Cape (en) | |||
District municipality (en) | OR Tambo District Municipality (en) | |||
Local municipality (en) | King Sabata Dalindyebo Local Municipality (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 810 (2011) | |||
• Yawan mutane | 380.28 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2.13 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
|
Mvezo wani ƙaramin ƙauye ne da ke gefen kogin Mbashe, bai da nisa da Mthatha a Gabashin Cape a Afirka ta Kudu. An fi sanin ƙauyen a matsayin wurin haifuwar Nelson Mandela, wanda danginsa ke aiki a matsayin babban daularsa, kuma wurin da aka gina gidan tarihin haihuwar Nelson Mandela.