Jump to content

Na'urar Awon Yanayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Na'urar Awon Yanayi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na meteorological instrument (en) Fassara, laboratory equipment (en) Fassara da measuring instrument (en) Fassara
Amfani meteorology (en) Fassara da temperature measurement (en) Fassara
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Daniel Gabriel Fahrenheit (en) Fassara da Hero of Alexandria (en) Fassara
Measures (en) Fassara Temperature
WordLift URL (en) Fassara http://data.medicalrecords.com/medicalrecords/healthwise/thermometers

Na'urar awon yanayi Na urar a won yanayi wace bature yake wa lakabi da (thermometer) wata na ura CE wace ake anfani da itta wajen awon yanyin sanyi ko zafi na abubuwa,ko kuma awon yanda yanayi ke hawa da kuma saukowarsa.Na'urar takasance tana da anfani guda biyu,na 1- takan iya jiyo yanda yanayi zafin Abu yake,na biyu 2-kuma ta sauya wannan yanyin zuwa lambobi,( kamar ma'aunin da ke nuna ai nahin yawan canji da aka samu na wani abu na jikin ma'aunin zafin jiki Wanda ke aiki da sinadarin mercury )tare da taimakon wasu sasa da akai anfani dasu,don kerq wanan na urar[1]

Yardajen ma'aunin

[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan kasantuwar Mafi akasarin ma'aunai auna aunan zafi ko sanyi na wani Abu ,wannan sakamakon bai taba zama ingantace har sai an hada duka awon yanayin guda biyu sannan kuma a tantance sun yi dai da tabbatacen awo na yanayi wanda masu ilimin kimiiya suka tabatar Tabbatacen awon yanayi na duniya Wanda aka fitar a shekarar 1990 shin yana farawa daga 0.65K(-272.5C -458.5K) Wanda an cikesa ya zama ya zama (1,358K)(1,085C - 1985F).<ref>"The

Zaka iya ziyartar shafin Timeline of temperature and pressure measurement technology

Sarkakiya da kuma yawan kirkirar basu bayar da damar fayace asalin tarihin Samar da na'urar awon yanayi,wajen danganta mutum daya wajen bajintar kirkirarta,Wanda a mahanga ta masu ilimi yanda aka rinks samun cigaba wajen inganta na'urar hakan yasa ba asamu sahihin bayani akan mutum daya Wanda ya Samar da ma 'aunin,Na'urar ana ganin ta amatsayin kirkiraren Abu na lokaci daya anma kuma fasaha CE wace ta samu nasarar kamaluwa cikin shekaru da dama sabida ci gaba na zamani

Philo na Byzanti

[gyara sashe | gyara masomin]

A karni na ukku 3rd kafin shudewar karni BC,philo Byzantine ya gabarar da bincikensa in da yasamu contena ta ruwa ya hadata da tube inda ya bawa wannan robar ta ruwa daman samun iska,bayani ya daure tube in jikn robar Wanda idan aka samun kyandir a saman wanan tube in ruwa sake sama yakan bushe,ko kuma idan aka saka shi a cikin rana,wani lokaci kuma yada yakan Samar da kunfa saga saman tube in,duk wani canji tsakanin wanan ruwan cikin robar da kuma Wanda ke saman tube in yakan Nuna iya adadin zafin da ke saman tube in,daga haka ne aka fara samun tunanin ainahin yanda za a iyya auna zafin Abu mai ruwa ,mai tauri ko mai suraci.

  1. "The Anatomy of a Liquid-in-Glass Thermometer"