Jump to content

Nadin sarauta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kayan sarauta hade rawani

Naɗin Sarauta wani matsayi ne da ake bama mutum ta hanyar naɗashi da rawani. ita dai sarauta ta samo asali tun kaka da kakanni.

Ana naɗa mutum sarauta ne domin nagartarshi da kuma cancanta amma mafi yawanci anfi samun naɗin sarauta a wajen wanda ya gajeta. Ita dai sarauta a gargajiyance take, ana bada ta ne tun daga sarki har zuwa mai unguwa.

Wasu daga sarautun gargajiya da ake naɗawa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Sarki
  2. Hakimi
  3. waziri
  4. Mai unguwa da dai sauransu.