Nadir Manuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nadir Manuel
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Angola
Suna Nadir
Sunan dangi Manuel
Shekarun haihuwa 30 Nuwamba, 1986
Wurin haihuwa Benguela
Harsuna Portuguese language
Sana'a basketball player (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya power forward (en) Fassara
Work period (start) (en) Fassara 2002
Mamba na ƙungiyar wasanni ASA Basket (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando

Nadir Graciete de Fátima Manuel (an haife ta a cikin shekara ta 1986) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola. [1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta yi takara ga tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata . Tana 6 ft 1 inci tsayi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nadir Manuel". London 2012. The London Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games Limited. Archived from the original on 27 August 2012. Retrieved 12 September 2012.