Nafissa Souleymane
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Nijar |
| Country for sport (en) | Nijar |
| Suna |
Nafissa (mul) |
| Shekarun haihuwa | 18 Nuwamba, 1992 da 18 Disamba 1992 |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
| Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
| Participant in (en) |
2012 Summer Olympics (en) |
Nafissa Souleymane (an haife ta a ranar 18 ga Nuwamba, 1992 a Tahoua) ƴar wasan tseren Nijar ce.[1] Ta shiga gasar tseren mita 100 a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2012; ta gudanar da zaɓukan share fage a cikin daƙiƙa 12.81, wanda bai kai ta zagaye na 1 ba.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.