Nagoya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nagoya.

Nagoya (lafazi : /nagoya/) birni ne, da ke a ƙasar Japan. Nagoya yana da yawan jama'a 9,107,414 bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Nagoya kafin karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Nagoya Takashi Kawamura ne.