Naira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Naira
currency
subclass ofmoney Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
wanda yake biNigerian pound Gyara
central bank/issuerBabban Bankin Najeriya Gyara
start time1 ga Janairu, 1973 Gyara
unit symbol Gyara

Naira itace sunan da aka ba takardu, ko silillan kudi da ake amfani dasu a kasar Najeriya, kobo dari (100) ne ke bada Naira daya (N1).

Rabe-raben Naira[gyara sashe | Gyara masomin]

Akwai adadin Naira da ake amfani dasu daban-daban a fadin Najeriya.

  • 50 kobo = ½Naira
  • Naira daya = N1
  • Naira Biyar = N5
  • Naira Goma = N10
  • Naira Ashirin = N20
  • Naira Hamsin = N50
  • Naira Dari = N100
  • Naira Dari biyu = N200
  • Naira Dari biyar = N500
  • Naira Dubu daya = N1000